Azume Adams
Azuma Adams (an haifeta ranar 28 ga watan Disamba, 1997) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana ce da ke wasa a matsayin mai tsaron gida. Ta fito a wasanni biyu na kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa da shekara 17 ta Ghana. Ta kasance a cikin Squad a Gasar Cin Kofin Duniya na Mata na 2012 FIFA U-17, 2014 FIFA U-17 Women's World Cup da 2016 FIFA U-20 Women's World Cup.[1][2][3][4]
Azume Adams | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Tamale, 28 Disamba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.71 m |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ghana - A. Adams - Profile with news, career statistics and history - Women Soccerway". gh.women.soccerway.com. Retrieved 2019-09-14.
- ↑ "Azume Adams". worldfootball.net (in Turanci). Retrieved 2019-09-14.
- ↑ admin (2014-03-19). "Azume Adams Wins Player of the Match Award against Germany". Ghana Live TV (in Turanci). Retrieved 2019-09-14.
- ↑ "List of Players" (PDF). FIFA U-17 Women's World Cup Azerbaijan 2012. FIFA. 2012. Archived from the original (PDF) on 2012-10-21. Retrieved 2019-09-14.