Ayuba Wabba
Ayuba Wabba Haifaffen jihar Borno, Wabba ne ya yi karatu a Kano, sannan kuma ya halarci makarantu daban-daban ciki har da Jami'ar Jihar Imo . A wannan lokacin, ya yi aiki a matsayin shugaban Kungiyar Daliban Fasahar Lafiya.[1][2]
Ayuba Wabba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 22 Oktoba 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | syndicalist (en) |
Bayan barin ilimi, Wabba ya fara aiki da Kungiyar Likitocin da Ma'aikatan Lafiya ta Najeriya, inda ya zama sakatare na farko a jihar Borno, sannan ya zama shugaban kungiyar na kasa. A cikin shekara ta 2007, an zabe shi a matsayin ma'ajin kungiyar kwadagon Najeriya, sannan a shekara ta 2015 ya zama shugaban ta. A shekarar 2018, an zabe shi a matsayin shugaban kungiyar kwadago ta kasa da kasa.
Wabba kuma Fiwagboye ne na Orile-Ifo da Zanna Ma'alama na Masarautar Borno.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ayuba Wabba". ITUC. Archived from the original on 19 January 2021. Retrieved 23 December 2020.
- ↑ "WABBA, Comrade (Dr.) Ayuba". Who's Who in Nigeria. BLERF. Retrieved 23 December 2020.
Magabata {{{before}}} |
President of the Nigeria Labour Congress | Magaji {{{after}}} |
Magabata {{{before}}} |
President of the International Trade Union Confederation | Magaji {{{after}}} |