Aymen Dahmen (An haife shi ranar 28 ga watan janairu, 1997). shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar CS Sfaxien ta Tunisiya.[1]

Aymen Dahmen
Rayuwa
Haihuwa Sfax (en) Fassara, 28 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  CS Sfaxien (en) Fassara2018-850
  Tunisia national association football team (en) Fassara2021-30
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 188 cm

Aikin kulob/Ƙungiya gyara sashe

Dahmen ya fara buga wasansa na farko na ƙwararru tare da CS Sfaxien a cikin 2-0 Tunisiya Ligue Professionnelle 1 ta doke ES Métlaoui a 16 ga watan Satumba 2018.[2][2]

Ayyukan kasa gyara sashe

An kira Dahmen ne domin ya wakilci Tunisia U23 don buga wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin Nahiyar Afrika na U-23 na 2019.[3]

Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Tunisia a ranar 28 ga Maris 2021 a wasan neman tikitin shiga gasar AFCON 2021 da Equatorial Guinea.[2]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Métlaoui vs. CS Sfaxien-16 September 2018-Soccerway". ca.soccerway.com
  2. 2.0 2.1 2.2 Tunisiya v Equatorial Guinea game report". Confederation of African Football . 28 March 2021
  3. "CAN U23–Tunisiya: la liste contre le Cameroun avec 3 joueurs de la CAN 2019!". August 27, 2019.