Awa Guèye (an haife ta a ranar 31 ga watan Agustan 1978 a Dakar) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Senegal ga ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Senegal wacce ta fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000. [1] Ta kuma yi takara da Senegal a gasar FIBA ta duniya ta shekarar 2006 da 2010 da kuma gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta shekarar 2008 a gasar Olympics ta bazara.

Awa Guèye
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 31 ga Augusta, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Stade Clermontois BF (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 182 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Awa Guèye". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 July 2012.