Augustine Okrah (an haife shi a cikin watan Satumba na shekara ta 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari ko kuma winger na kungiyar Ghana Asante Kotoko .

Augustine Okrah
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 14 Satumba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Asante Kotoko F.C. (en) Fassara2012-2013
Liberty Professionals F.C. (en) Fassara2013-201360
Bechem United FC2013-201416
BK Häcken (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Girmamawa gyara sashe

Tare da Al-Merrikh SC

  • Sudan Premier League
  • Zakarane Wandayazo na (1) 2015
  • Kofin Sudan
  • Zakaran gasar shekarar2015(1)

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Augustine Okrah at FootballDatabase.eu
  • Augustine Okrah at Soccerway
  • Augustine Okrah at ESPN FC

Samfuri:Asante Kotoko squadSamfuri:Ghana Premier League top scorers