Assane Kouyaté (an haife shi a shekara ta 1954) darektan fina-finan Mali ne.

Assane Kouyaté
Rayuwa
Haihuwa Bamako, 1954
ƙasa Mali
Mutuwa Bamako, 13 ga Afirilu, 2021
Karatu
Makaranta Ecole Normale Supérieure of Bamako (en) Fassara 1976) DESS (mul) Fassara : adabi
Gerasimov Institute of Cinematography (en) Fassara 1989) DEA (France) (mul) Fassara : film studies (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Harshen Bambara
Sana'a
Sana'a darakta da jarumi
IMDb nm1097956

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Assane Kouyaté a Bamako a shekara ta 1954. A shekarar 1976 ya sami digiri a fannin fasaha daga Ecole Normale Supérieure na Bamako, sannan ya tafi Cibiyar Cinema da Television ta Moscow, inda ya sami Diploma na Nazarin Cinema a 1989.

A 1988, ya yi aiki tare da darektan Rasha Sergei Salaviov a matsayin mataimaki a fim ɗin Pigeon. Ya haɗu da yawancin darektoci a duniya, irin su Argentine Pablo César ( Aphrodite, 1998).

A shekara ta 2002, ya shirya fim ɗɗinsa na farko mai cikakken tsayi: Kabala, wanda ke bayar da labarin wani ƙauyen Mandé wanda rijiyarsa ta ƙafe-(babu ruwa). Kabala yya lashe lambar yabo ta mafi kyawun wasan kwaikwayo da llambar yabo ta mmusamman a bikin cinema da talabijin na Afirka a Ouagadougou.

  • Kabala (2002)

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe