Askira/Uba

karamar hukuma a jihar Borno

Askira Uba karamar hukuma ce dake kudancin Jihar Borno, kuma ta hada garuruwan sarakuna biyu wato Sarkin Askira na garin Asikira da Sarkin Uba na garin Uba, mafiya yawan al'umman karamar hukumar mutanen Marghi ne da wasu daga cikin Fulani da kuma Kanuri.

Askira/Uba

Wuri
Map
 10°42′N 12°54′E / 10.7°N 12.9°E / 10.7; 12.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,362 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci