Ashley Johnson
Ashley Suzanne Johnson (haihuwa: 9 ga Agusta 1983) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.
Ashley Johnson | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Ashley Suzanne Johnson |
Haihuwa | Camarillo (en) , 9 ga Augusta, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da mawaƙi |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm0424534 |
theashleysuzanne.blogspot.fr |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Ashley Suzanne Johnson a Camarillo dake jahar California a ranar 9 ga watan Agusta na shekarar 1983.[1][2]