Asele Disep Woy (An haife ta ranar 3 ga watan Janairu, 1959). ƴar tseren Nigeria ce. Ta shiga gasar tseren mita 4 × 400 na mata a wasannin bazara na 1980.[1][2]

Asele Woy
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Janairu, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20200418102418/
  2. https://www.sports-reference.com/olympics/athletes/wo/asele-woy-1.html Archived 2020-04-18 at the Wayback Machine