Aryan Kaganof (an haife shi a shekarar 1964 , asalin suna Ian Kerkhof ) ɗan fim ne na Afirka ta Kudu, marubuci, mawaƙi kuma mai fasaha. A 1999 ya canza suna zuwa Aryan Kaganof.

Aryan Kaganof
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg, 9 ga Maris, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, marubuci, darakta da video artist (en) Fassara
Wurin aiki Amsterdam
Kyaututtuka
IMDb nm0449365
kaganof.com
Aryan Kaganof
  • Hectic! (Pine Slopes Publications, 2002)
  • Uselessly (Jacana, 2006)
  • 12shooters (Pine Slopes Publications, 2007)
  • Drive Through Funeral (Pine Slopes Publications, 2003)
  • The Freedom Fighter (Illuseum Press, 2004)
  • Jou Ma Se Poems (Pine Slopes Publications, 2005)
  • The Ballad Of Sugar Moon and Coffin Deadly (Pine Slopes Publications, 2007)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Berlinale Forum". berlinale.de. 2004. Archived from the original on 2012-07-29.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe