Armand Ossey (an haife shi a ranar 19 ga watan Oktoba 1978 a Libreville, Gabon ), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ya taka leda tsakanin shekarun 1995 da 2008.[1] A lokacin da yake taka leda a Gabon da kuma Faransa da Portugal da kuma Estonia inda a baya kungiyoyin sun hada da CS Stade d'Akebe Libreville, Grenoble, Valence, Créteil, Moreirense, Pau, Rouen, Kuressaare da kuma Paris.[2] Ya halarci gasar cin kofin kasashen Afrika a Gabon a shekarar 2000 inda Gabon ta kare a matsayi na karshe da maki daya.[3] Armand Ossey ya buga wa Gabon wasa tsakanin shekarun 1998 zuwa 2000.[4]

Armand Ossey
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 19 Oktoba 1978 (45 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Grenoble Foot 38 (en) Fassara1996-1997
ASOA Valence (en) Fassara1997-1998
  Gabon national football team (en) Fassara1998-2000
US Créteil (en) Fassara1998-1999
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara1998-1999286
Moreirense F.C. (en) Fassara1999-2000164
Pau Football Club (en) Fassara2000-2001123
FC Rouen (en) Fassara2001-200251
FC Kuressaare (en) Fassara2002-2003
FC Kuressaare (en) Fassara2002-2002
Paris FC (en) Fassara2003-20087715
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

  1. Armand Ossey at National-Football-Teams.com
  2. Armand Ossey at ForaDeJogo (archived)
  3. National Football Teams National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Armand Ossey (Player)
  4. Football Database.eu Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Armand Ossey - Stats and titles won