Arinola Fatimah Lawal
Arinola Fatimah Lawal ita ce kwamishiniyar albarkatun ruwa ta jihar Kwara, wadda Abdulrazaq Abdulrahman ya naɗa. ita diyar Mohammed Lawal ce, tsohon jami’in sojan ruwa kuma gwamnan soja.[1]
Arinola Fatimah Lawal | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ilorin ta Yamma, 26 Oktoba 1969 (55 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar kwara |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Ayyuka
gyara sasheA matsayinta na Kwamishiniyar Albarkatun Ruwa, tana aiki tare da damar tabbatar da samar da ruwan sha na yau da kullun a cikin Jiha.
Duba kuma
gyara sashe- Majalisar zartarwa ta jihar Kwara