Arda Güler (an haife shi ranar 25 ga watan fabrairun, 2005) dan kwallon kasar Turkey ne mai buga ma kungiyar wasanni na Andalus mai suna Realmadrid[1] da kuma kungiyar qwallon qafar kasar Turkiyya.[2]

Arda Güler
Rayuwa
Haihuwa Altındağ (en) Fassara, 25 ga Faburairu, 2005 (19 shekaru)
ƙasa Turkiyya
Harshen uwa Turkanci
Karatu
Harsuna Turkanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fenerbahçe Istanbul (en) Fassara2021-ga Yuli, 2023327
  Turkey national under-17 football team (en) FassaraSatumba 2021-104
  Turkey men's national football team (en) FassaraNuwamba, 2022-183
  Real Madrid CFga Yuli, 2023-247
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 15
10
24
Tsayi 176 cm
IMDb nm13474982
hutun cikin Arda Güler
dan wasan kallon Arda Güler acikin filin wasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe