Luis Dialisson de Souza Alves (An haife shi a ranar 13 Disamban shekarar 1986), wanda akafi sani a matsayin Apodi, shi ne dan wasan kwallon kafa na kasar Brazil, mai buga musu kwallon kafa, da kuma suka taka a matsayin mai dama baya ga Goiás .

Apodi
Rayuwa
Haihuwa Apodi (en) Fassara, 13 Disamba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
E.C. Vitória (en) Fassara2005-2007623
  Cruzeiro E.C. (en) Fassara2008-201210
Associação Desportiva São Caetano (en) Fassara2008-200800
  Santos F.C. (en) Fassara2008-2008121
E.C. Vitória (en) Fassara2009-2009273
Esporte Clube Bahia (en) Fassara2009-200940
Esporte Clube Bahia (en) Fassara2010-201040
  Guarani Futebol Clube (en) Fassara2010-2010200
Tokyo Verdy (en) Fassara2011-2011120
  Ceará Sporting Club (en) Fassara2012-2012270
Querétaro F.C. (en) Fassara2013-2014291
SC Bastia (en) Fassara2014-201400
Delfines F.C. (en) Fassara2014-2014121
  Associação Chapecoense de Futebol (en) Fassara2015-2015263
FC Kuban Krasnodar (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 22
Nauyi 67 kg
Tsayi 172 cm
Apodi
Vitória
  • Campeonato Baiano : 2007, 2009
Cruzeiro
  • Campeonato Mineiro : 2008
Ceará
  • Campeonato Cearense : 2012
Chapecoense
  • Catarinense na Campeonato : 2017

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe