Makarantar Apata Memorial makarantar kwana ce mai zaman kanta irin ta soja a Legas, Najeriya. Birgediya-Janar SO Apata mai ritaya ne ya kafa ta a shekarar 1980 (wanda aka kashe a ranar 8 ga watan Janairu, 1995). Makarantar tana da ɗalibai kusan 1550 da malamai 150. Akwai ɗalibai na kwana . An ce makaranta ce mafi kyau a karamar hukumar Oshodi-Isolo kuma tana ɗaya daga cikin mafi kyau a jihar Lagos.[1][2][3][4]
- ↑ "The Sun News Online|Woman of the Sun". web.archive.org. 2006-09-12. Retrieved 2020-12-22.
- ↑ "APATA MEMORIAL HIGH SCHOOL-Study In
Nigeria|Nigerian Schools |Reviews".
www.studyinnigeria.com. Retrieved 2020-12-22.
- ↑ Teni Makanaki's Strides to Stardom".
THISDAYLIVE. 2018-10-26. Retrieved 2020-12-22.
- ↑ "Remembering Simeon Apata, the military father of
Nigerian singer Teni, who got assassinated".
Face2Face Africa. 2020-01-17. Retrieved 2020-12-22.