Arnaldo Antonio Sanabria Ayala (an haifeshi ranar 4 ga watan Maris, 1996) kuma aka fi sani da Tony Sanabria[1], ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Paraguay wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Torino a Serie A na Italiya, da kuma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Paraguay.[2][3][4]

Antonio Sanabria
Rayuwa
Haihuwa San Lorenzo (en) Fassara, 4 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Paraguay
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Barcelona-
  Paraguay national under-17 football team (en) Fassara2012-201386
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2013-2013103
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2013-2014103
  Paraguay men's national football team (en) Fassara2013-
  Paraguay national under-20 football team (en) Fassara2013-201650
  A.S. Roma (en) Fassara2014-201520
US Sassuolo Calcio (en) Fassara2014-201420
US Sassuolo Calcio (en) Fassara2014-
  Sporting Gijón (en) Fassara2015-
  Real Betis Balompié (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 20
Nauyi 76 kg
Tsayi 180 cm
Antonio Sanabria
Antonio Sanabria tare da dan yaro
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe