Antonio Baldacci (botanist)
Antonio Baldacci, (1867–1950), ya kasan ce masanin Italia ne, masanin ilmin tsirrai, kuma masanin yanayin kasa.
Antonio Baldacci (botanist) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bologna (en) , 3 Oktoba 1867 |
ƙasa |
Italiya Kingdom of Italy (en) |
Mutuwa | Bologna (en) , 31 ga Yuli, 1950 |
Makwanci | Certosa di Bologna (en) |
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | anthropologist (en) , botanist (en) da Mai wanzar da zaman lafiya |
Rayuwa
gyara sasheBaldacci ya gudanar da bincike a cikin yankin Balkans daga ƙarshen ƙarni na 19. Ya buga labarai da yawa akan Albani da Balkan flora, da kuma labarai da yawa akan, Albania. [1]
Baldacci ya shirya wani kwamiti wanda ya goyi bayan Montenegrin Greens a lokacin da bayan Taron Kirsimeti, har zuwa aƙalla 1921.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Elsie, Robert (2010). Historical Dictionary of Albania (2nd ed.). Lanham, MD: The Scarecrow Press, Inc. p. 29. ISBN 9780810873803. Retrieved 6 January 2020.
- ↑ Srđan Rudić, Antonello Biagini (2015). Serbian-Italian Relations: History and Modern Times : Collection of Works. p. 146. ISBN 9788677431099.