Anne Bannerman (An haife ta ranar 31 ga watan Octoba, 1765). Mawaƙiya ce kuma yar kasar Scotland.[1]

Anne Bannerman
Rayuwa
Haihuwa Edinburgh, 31 Oktoba 1765
ƙasa United Kingdom of Great Britain and Ireland
Kingdom of Great Britain (en) Fassara
Mutuwa 29 Satumba 1829
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, Marubuci da marubuci
Muhimman ayyuka Epistle from the Marquis de La Fayette, to General Washington (en) Fassara
Poems (en) Fassara
Tales of Superstition and Chivalry (en) Fassara
Sunan mahaifi Augusta

Farkon rayuwa gyara sashe

Bannerman dai an haifeta ne a dangin Ediburgh, mahaifiyarta itace Isobel mahaifinta kuma William Bannerman.

Mutuwa gyara sashe

Bayan rasuwar mahaifiyarta da yayarta ta shiga cikin matsanancin talauci duk da abokananta sun kawo mata dauki, duk da haka ta mutu ne da bashi a 29 ga watan Satunba 1827.[2]

Manazarta gyara sashe