Annabawa
Annabawa |
---|
Annabawa
gyara sasheKalmar Annabawa jam`i ce, tilo (daya), kuma Annabi, Annabawa dai yan sako ne da Allah ya turo a bayan Manzanni, don su jaddada addinin Manzon da ya gaba ce su. Wasu sukan zo da littafi wasu kuma basa zuwa dashi,sai dai suyi amfani da littafin manzan da ya gaba ce su.[1][2][3][4][5][6][7][8]
Adadin Annabawa
gyara sasheAdadin Annabawan da aka ambata a cikin Alqur'ani sun kasance guda ashirin da biyar 25.[9]
Sunayen Annabawa
gyara sasheSunayen Annabawa guda shirin da biyar 25 waɗan da Qur'ani yazo da su.[10]
- Annabi Adam
- Annabi Ibrahim
- Annabi Ishaq
- Annabi Ya'qub
- Annabi Yusuf
- Annabi Sulaiman
- Annabi Musa
- Annabi Isah
- Annabi Yahaya
- Annabi Dauda
- Annabi Zakaria
- Annabi Luɗ
- Annabi Idris
- Annabi Nuhu
- Annabi Hudu
- Annabi Shuaibu
- Annabi Salihu
- Annabi Isma'il
- Annabi Haruna
- Annabi Dhulƙifu
- Annabi Alyasa'a
- Annabi Yunus
- Annabi Ayub
- Annabi Iliyas
- ANNABI MUHAMMADU (SAW)
Jerin zuwan Annabawa
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Tenets of Islam
- Pillars of Islam in Oxford Islamic Studies Online Archived 2012-11-19 at the Wayback Machine
- Pillars of Islam. A brief description of the Five Pillars of Islam.
- Five Pillars of Islam. Complete information about The Five Pillars of Islam.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN 978-0-7007-1026-3.
- ↑ Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
- ↑ A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
- ↑ The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C. Tucker, Priscilla Mary Roberts p. 917 [1]
- ↑ The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
- ↑ Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
- ↑ Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA
- ↑ Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177
- ↑ name=>https://www.realityloaded.com.ng/2023/05/sunayen-annabawa-guda-25-da-suka.html
- ↑ name==>https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=2952408798164058&id=1831506490254300