André Clarindo dos Santos (an haife shi ne a ranar 8 ga watan Maris na shekarar 1983) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Brazil wanda kwanan nan ya buga ma Figueirense . Santos yana buga wasa ne a matsayin dan wasan baya na bangaren hagu-, wanda kuma za a iya turasa a matsayin dan wasan gaba nahagu . A ranar 15 ga watan Yunin shekarar 2009, ya fara bayyanuwa a duniya a matsayin wanda zai maye gurbi a wasansu da Masar . Santos ya shiga kuma ya taimaka wa Brazil ta kama gasar cin kofin na 2009 FIFA Confederations Cup . Ya koma Arsenal daga Fenerbahçe a watan Agustan 2011.

Andre Santos
Rayuwa
Haihuwa São Paulo, 8 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Figueirense Futebol Clube (en) Fassara2004-2007618
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara2005-2006220
  Clube Atlético Mineiro (en) Fassara2006-2006150
S.C. Corinthians Paulista (en) Fassara2008-2009399
Fenerbahçe Istanbul (en) Fassara2009-20115510
  Brazil national football team (en) Fassara2009-2013240
Arsenal FC2011-2013253
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara2013-2014282
  Grêmio Football Porto Alegrense (en) Fassara2013-201351
FC Goa (en) Fassara2014-2014124
Botafogo Futebol Clube (en) Fassara2015-201571
FC Wil 1900 (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 27
Nauyi 76 kg
Tsayi 182 cm
André Santos

Rayuwar farko da aiki gyara sashe

André Santos ya shafe farkon aikinsa tare da Figueirense, Flamengo da Atlético Mineiro .

 
Santos ya taka leda a Arsenal kafin karawa da Swansea City a 2011
 
André Santos na murna da burin Brazil da Scotland, a ranar 27 ga Maris 2011, tare da Neymar da Ramires .

Kididdigar sana'a gyara sashe

Kungiya gyara sashe

Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League Cup Continental Other Total
Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Corinthians 2009 5 0 0 0 0 0 20 3 25 3
Fenerbahçe 2009–10 27 5 0 0 7 2 0 0 34 7
2010–11 25 5 0 0 4 0 0 0 29 5
Total 52 10 0 0 11 2 0 0 63 12
Arsenal 2011–12 15 2 0 0 6 1 0 0 21 3
2012–13 8 0 2 0 2 0 0 0 12 0
Total 23 2 2 0 8 1 0 0 33 3
Grêmio 2013 0 0 0 0 8 1 6 0 6 0
Total 0 0 0 0 0 0 6 0 6 0
Flamengo 2013 20 2 8 1 0 0 0 0 28 3
2014 8 0 0 0 4 1 9 0 21 1
Total 28 2 8 1 4 1 9 0 49 4
Career total 103 14 10 1 23 4 35 3 171 22

Manazarta gyara sashe