Amy Acker
Amy Louise Acker (haihuwa: 5 ga Disamba 1976)[1][2] yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.
Amy Acker | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Amy Louise Acker |
Haihuwa | Dallas, 5 Disamba 1976 (48 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | James Carpinello (en) (25 ga Afirilu, 2003 - |
Karatu | |
Makaranta |
Southern Methodist University (en) Lake Highlands High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, model (en) , ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim da darakta |
IMDb | nm0009918 |
amyacker.com |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Amy Louise Acker a Dallas dake jahar Texas kuma ta girma a nan, mahaifiyarta mazauniyar gida ce mahaifinta kuma lauya ne.[3]