Amr Mohamed Eid El Solia kwararren dan wasan kwallon kafa ne na Masar wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a kungiyar Al Ahly ta Masar da kuma tawagar kasar Masar.[4] Ya taka leda a wasan karshe na AFCON na 2021 da Senegal.[1][2][3]

Amr El Solia
Rayuwa
Haihuwa Dakahlia Governorate (en) Fassara, 2 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ismaila SC2009-201512315
Q1723220 Fassara2009-
  Egypt national football team (en) Fassara2010-
Al-Shaab CSC (en) Fassara2015-201541
Al Ahly SC (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 79 kg

Tarihin rayuwarsa ta kwallon kafa gyara sashe

A cikin Yuli 2014, El Solia yana da alaƙa da tafiya zuwa ƙungiyar Tippeligaen ta Norway, Stabæk, wanda tsohon manajan Masar Bob Bradley ke gudanarwa, amma wannan matakin bai yi nasara ba. [4]El Solia shine dan wasa na farko da ya zura kwallo a gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika ta CAF, bayan ya zura kwallo a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai ta 2018 da Espérance de Tunis. [5]

Nassoshi gyara sashe