Aminatu Ibrahim (an haife ta a ranar 3 ga watan Janairun shekara ta 1979) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana wacce ke taka wasa a matsayin mai tsaron gida. Ita memba ce a Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana . Ta kasance ɗaya daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekara ta 2003 da kuma gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA a shekara ta 2007. A matakin kulob ɗin tana taka wasa..[1]

Aminatu Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Janairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.73 m

Manazarta gyara sashe

  1. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on October 14, 2012. Retrieved 2007-09-28.