Amina Ahmed ( Bengali ) yar siyasan Bangladesh ne na kungiyar Awami kuma tsohowar yar Majalisar Dokoki daga wurin da aka keɓe.

Amina Ahmed
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

ga Janairu, 2014 -
District: Women’s Reserved Seat-34 (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Bangladash
Harshen uwa Bangla (en) Fassara
Karatu
Harsuna Bangla (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Awami League (en) Fassara

Ayyuka gyara sashe

An zabi Ahmed zuwa majalisar dokoki daga kujerar da aka tanada a matsayin dan takarar kungiyar Awami ta Bangladesh a shekara ta 2014.

Rayuwar farko gyara sashe

Ahmed ya auri Farfesa Mozzaffar Ahmad, Shugaban Bangaren Bangladesh na Awami Party.

Manazarta gyara sashe