Amari'i Bell Amari'i Kyren Bell (an haife shi a ranar 5 ga Mayu 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin hagu na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Luton Town da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jamaika.

Amari'i Bell
Rayuwa
Cikakken suna Amari'i Kyren Bell
Haihuwa Burton upon Trent (en) Fassara, 5 Mayu 1994 (29 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Four Dwellings High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Birmingham City F.C. (en) Fassara2012-201510
Nuneaton Borough F.C. (en) Fassara2013-201380
Swindon Town F.C. (en) Fassara2014-2014100
Kidderminster Harriers F.C. (en) Fassara2014-2014102
Mansfield Town F.C. (en) Fassara2014-201400
Gillingham F.C. (en) Fassara2015-201570
Fleetwood Town F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe