Amandine Gay
Amandine Gay ( French pronunciation: amɑ̃din ɡɛ] ; an haife ta a watan Oktoba 16, 1984) 'yar ƙasar Faransa mace ne, mai shirya fina-finai, mai bincike kuma 'yar wasan kwaikwayo. Fim dinta na farko Ouvrir la Voix wani shiri ne na ba da murya ga mata baƙi a Faransa wanda ke nunin hanya ga ƙungiyoyin mata.
Amandine Gay | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Faransa, 16 Oktoba 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Faransa |
Mazauni | Montréal |
Karatu | |
Makaranta |
Institut d'études politiques de Lyon (en) (2002 - 2006) Université du Québec à Montréal (en) (2015 - 2018) |
Harsuna |
Faransanci Turanci Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, jarumi, afrofeminist (en) da marubin wasannin kwaykwayo |
Muhimman ayyuka | Speak Up (en) |
Mamba | Collectif 50/50 (en) |
IMDb | nm3700304 |