Amanda Schull
Amanda Schull (haihuwa: 26 ga Agusta 1978) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka kuma tsohuwar kwararrar yar rawar ballet.
Amanda Schull | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Honolulu, 26 ga Augusta, 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Indiana University (en) San Francisco Ballet School (en) Punahou School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tsara rayeraye, ballet dancer (en) , dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0776040 |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Schull a ranar 26 ga watan Agusta a shekarar 1978[1] a Honolulu dake jahar Hawaii, ita diyar Susan Schull ce wadda itace Shugabar kungiyar rawar Ballet ta Hawaii kuma ita daya ce daga cikin yaya uku.[2] Kuma tayi karatu a makarantar Punahou[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.