Amaigbo
Gari a Jihar Imo, Nijeriya
Amaigbo babban gari ne a jihar Imo a Najeriya. Garin nan ne hedikwatar ƙaramar hukumar Nwangele. Masana tarihi da yawa suna kallon Amaigbo a matsayin jigon wayewar Igbo.
Amaigbo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Akwai ofishin gidan waya na hukuma a garin.[1]
Fitattun mutane
gyara sashe- Cif Dr. Walter Ofonagoro na Umuobi - Tsohon Ministan Labarai da Al'adu ( Tarayyar Najeriya ) kuma tsohon Darakta-Janar na Gidan Talabijin na Najeriya
- Sarki Jaja na Opobo - an sayar da shi a matsayin bauta a Najeriya kafin mulkin mallaka
- Dick Tiger - marigayi dan dambe
- Chuma Mmeka - ɗan wasan kwaikwayo, mawaƙi, marubuci, ɗan agaji kuma ƙwararren mai kare yara
Fasto Chidi Ezimako-Pastor, mai wa'azi.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.