Amadou Ciss (an haife shi 10 ga watan Afrilun 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Amiens.[1][2]

Amadou Ciss
Rayuwa
Haihuwa Guédiawaye (en) Fassara, 7 Satumba 1999 (25 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Fortuna Sittard (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 20
Littafi kan amadou ciss
Amadou Ciss

Aikin kulob

gyara sashe

A ranar 8 ga watan Fabrairun 2022, Ciss ya rattaɓa hannu tare da Adanaspor a Turkiyya.[3]

Manazarta

gyara sashe