Alpha Oumar Konaré (an haife shi a 2 ga Fabrairu 1946) tsohon Shugaban ƙasar Mali ne na wa’adin shekaru biyu (1992 zuwa 2002), kuma ya kasance Shugaban Hukumar Tarayyar Afirka daga 2003 zuwa 2008.

Alpha Oumar Konaré
1. Chairperson of the African Union Commission (en) Fassara

13 Satumba 2003 - 28 ga Afirilu, 2008
Amara Essy (en) Fassara - Jean Ping (mul) Fassara
Shugaban kasar mali

8 ga Yuni, 1992 - 8 ga Yuni, 2002
Amadou Toumani Touré - Amadou Toumani Touré
Rayuwa
Haihuwa Kayes (birni), 2 ga Faburairu, 1946 (78 shekaru)
ƙasa Mali
Ƴan uwa
Abokiyar zama Adame Ba Konaré (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Warsaw (en) Fassara
Graduate Institute of Development Studies (en) Fassara
Geneva Graduate Institute (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Alliance for Democracy in Mali (en) Fassara
Alpha Oumar tare da George W. Bush a Washington, Yuni 21, 2001

A watan Satumba na 2021, Alpha Oumar Konaré, an kwantar da shi a asibiti cikin gaggawa a Maroko a asibitin Cheikh Zaid da ke Rabat.

Sauran yanar gizo

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe