Allan-Matturo Romero
Alan Agustín Matturro Romero (an haife shi 11 ga Oktoba 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Uruguay wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na kungiyar kwallon kafar Genoa a serie A na Italiya.
Allan-Matturo Romero | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Sarandí (en) , 11 Oktoba 2004 (19 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Uruguay | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | delantero (en) | ||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.