Alizaga

Gari ne a jihar Nassarawa, Najeriya

Alizaga karamin gari ne a karamar hukumar Eggon aNajeriya . Wanda wani bangare ne na karamin yankin Eggon. Gidan waya na Eggon kuma yana cikin Alizaga daura da Babbar hanyar A3 arewa da Lafia, babban birnin jihar Nasarawa.

Alizaga

Wuri
Map
 8°44′N 8°33′E / 8.73°N 8.55°E / 8.73; 8.55
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaNasarawa
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Nassoshi gyara sashe