Aliyu Datti

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Mohammed Aliyu Datti (an haife shi a ranar 14 ga watan Maris na shekara ta 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[1]

Aliyu Datti
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 14 ga Maris, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Calcio Padova (en) Fassara1997-199740
S.C. Ravenna Sport 2019 (en) Fassara1998-1998290
  A.C. Milan1998-200020
  AC Monza (en) Fassara2000-2001263
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2000-200430
  A.C. Milan2001-2002
  ACR Siena 1904 (en) Fassara2002-200340
  Standard Liège (en) Fassara2003-2004288
R.A.E.C. Mons (en) Fassara2004-20053014
KAA Gent (en) Fassara2005-2006232
S.V. Zulte Waregem (en) Fassara2006-2006131
R.A.E.C. Mons (en) Fassara2007-2008240
K.F.C. Dessel Sport (en) Fassara2009-201030
Niger Tornadoes F.C.2009-2009203
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 71 kg
Tsayi 180 cm

Sana'a gyara sashe

Aliyu ya fara aiki tare da Padova . [2]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe