Alistair Johnston Alistair William Johnston (an haife shi a watan Oktoba 8, shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da takwas 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Kanada wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Scotland Celtic da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kanada.

Alistair Johnston
Rayuwa
Haihuwa Vancouver, 8 Oktoba 1998 (26 shekaru)
ƙasa Kanada
Karatu
Makaranta St. John's University (en) Fassara
Wake Forest University (en) Fassara
Aurora High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Celtic F.C. (en) Fassara-
Vaughan Azzurri (en) Fassara2015-2019151
  Nashville SC2020-2021491
  Canadian men's national soccer team (en) Fassara2021-331
  CF Montreal2022-252
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Dan wasan kwallon
Dan wasan kwallon kafa ne na kanada
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe