Alioune Diakhate (an haife shi 10 ga watan Afrilun 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke buga gaba ga Albion San Diego a cikin Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa mai zaman kanta.

Alioune Diakhate
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 10 ga Afirilu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Indy Eleven (en) Fassara-
Indy Eleven (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 18
hoton Dan kwallo diakhate

Diakhate ya rattaɓa hannu tare da FC Tucson a ranar 23 ga watan Satumban 2021.[1]

A ranar 31 ga watan Maris ɗin 2022, Albion San Diego na Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa mai zaman kanta ta sanar da cewa sun sanya hannu kan Diakhate gabanin kakar wasan su ta 2022.[2]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Alioune Diakhate at USL Championship