Alidou Barkire
Alidou Barkire (an haife shi a shekara ta 1925) ɗan siyasar Nijar ne kuma tsohon ministan shari'a.
Alidou Barkire | |||
---|---|---|---|
22 Nuwamba, 1970 - 15 ga Afirilu, 1974 ← Amadou Issaka (mul) - Mamadou Diallo Sory (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Niamey, 1925 (98/99 shekaru) | ||
ƙasa | Nijar | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da stage actor (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Nigerien Progressive Party – African Democratic Rally (en) |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haifi Alidou kuma ya karantar a Yamai, kuma ya samu horon zama malami a ƙasar Mali a yanzu, daga nan kuma ya yi aikin sojan mulkin mallaka na ɗan lokaci sannan kuma ya koyar a Sudan ta Faransa. A shekarar 1962 ya zama babban sakataren tsaron ƙasa da daraktan tsaron ƙasa a Nijar. Ya kasance ministan shari'a daga 1970 zuwa 1974 juyin mulkin Nijar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.