Alexandria International Film Festival
Bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Alexandria na Ƙasashen Bahar Rum (AIFF) bikin fina-finai ne a Alexandria, Masar.[1][2] An kafa shi a shekara ta 1979.[3] Kungiyar Marubuta Fina-Finai ta Masar (EAFWC) ce ta shirya bikin.[4]
Iri | film festival (en) |
---|---|
Validity (en) | 1979 – |
Banbanci tsakani | 1 shekara |
Wuri | Bibliotheca Alexandrina (en) |
Ƙasa | Misra |
Mai-tsarawa | Egyptian Association of Film Press and Critics (en) |
Yanar gizo | alexmcff.com |
AIFF na nufin faɗaɗa al'adun fina-finai da ƙarfafa dangantakar dake tsakanin masu yin fina-finai a duk faɗin duniya, tare da kulawa ta musamman ga ƙasashen Rum.[5]
Yawanci ana yin bikin a watan Satumba[5] amma kwanan nan an yi shi a watan Nuwamba.[6]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin bukukuwan fina-finai
- Cinema na Masar
- Al'adun Bahar Rum
Kara karantawa
gyara sashe- "Photo story: The 33rd edition of AIFF kicks off". EgyptToday. 8 October 2017. Retrieved 2020-09-17.
Manazarta
gyara sashe- ↑ el-Sharkawy, Youssra (2020-06-28). "Egypt's top film festivals gearing up to open as scheduled". Al-Monitor (in Turanci). Retrieved 2020-09-17.
- ↑ Guides, Rough (2011-09-01). The Rough Guide to Cairo & the Pyramids (in Turanci). Rough Guides UK. ISBN 978-1-4053-8625-8.
- ↑ Orum, Anthony M. (2019-04-15). The Wiley-Blackwell Encyclopedia of Urban and Regional Studies (in Turanci). John Wiley & Sons. ISBN 978-1-118-56845-3.
- ↑ "Alexandria International Film Festival". Watani (in Turanci). 2011-12-15. Retrieved 2023-02-19.
- ↑ 5.0 5.1 Pfaff, Françoise (2004-07-13). Focus on African Films (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21668-7.
- ↑ Lee, Jessica; Sattin, Anthony (2022). Lonely Planet Egypt (in Turanci). Lonely Planet. ISBN 978-1-83869-555-2.