Aleksandar Mitrović
Aleksandar Mitrović (An haifeshi ranar 16 ga watan Satumba, 1994) kwararren dan wasa ne dan kasar Sabiya kuma dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al Hilal wadda ke buga kofin Saudi Pro League kuma mai wakiltar kasar Sabiya.
Aleksandar Mitrović | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Smederevo (en) , 16 Satumba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Serbiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Serbian (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 9 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 83 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
aleksandarmitrovic.com |
Yanasarar lashe gasar ta Serbian Superliga a shekarar shi ta farko a kungiyar .
Yana dan shekara 18, dan wasan yana daya daga cikin jerin yan wasa guda goma masu basira a lokacin na kasa da shekaru 19(U19) a yankin Turai wanda masu bada labarai na UEFA suka sanar.[1] Sannan sai ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Anderlecht akan jumillar kudi £5m. Wannan cinikin nashi ya kasance babbar siyayya na tarihin kungiyar. Dan wasan ya buga wasanni har guda 90 a sabuwar kungiyar tashi inda ya samu damar zura kwallaye guda 44 a dukkanin gasar da ya buga a cikin shekaru biyu da yayi a ƙungiyar. Dan wasan ya samu nasarar lashe gasar Belgium Pro League a shekarar shi ta farko. A shekarar shi ta biyu kuma ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da yafi kowa zura kwallo a raga a shekarar. A shekarar alif 2015 ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United akan jumillar kudi £13 miliyan. A shekarar alif 2018, yaje zaman aro a kungiyar kwallon kafa ta Fulham. Daga baya kuma ya koma dindindin inda ya taimaka ma kungiyar har suka samu nasarar tsallakawa buga babbar gasa ta Premier League.
A fannin kasa kuma, Mitrovic ya taimaka ma kasar Sabiya ta samu nasarar lashe European Championship U19 wanda aka buga a shekarar alif 2013. Kuma an zabi dan wasan a matsayin wanda yafi kowa a cikin gasar. Kuma a wannan shekarar ya fara buga wasa a matsayin kwararren dan wasa a kasar Sabiya. Dan wasan ya buga wasanni 90 a kasar tashi.
Dan wasan ya wakilci kasar tashi ta Sabiya a gasar cin kofin duniya wanda aka buga a shekarar alif 2018 da kuma wanda aka buga a shekarar alif 2022. Sai kuma UEFA Euro na shekarar alif 2024. Dan wasan shine dan wasan da yafi kowa yawan tarin kwallaye a tarihin kungiyar inda ya zura kwallaye 58 hakanne ya bashi damar zama zakakuri da yafi Kowane dan wasa yawan cin kwallaye a kasar.[2]
Rayuwar Gida
gyara sasheMitrovic yana da yara guda biyu da abokiyar zamansa wato Kristina Janjic.[152] Dan wasan ya dade yana goyon bayan kungiyar kwallon kafa ta Partizan da kuma kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United.[37][153][154]
Nasarori
gyara sashePartizan
Serbian SuperLiga: 2012–13[5]
Anderlecht
Belgian Pro League: 2013–14[5]
Belgian Super Cup: 2014[5]
Newcastle United
EFL Championship: 2016–17[165]
Fulham
EFL Championship: 2021–22;[166]
EFL Championship play-offs: 2018,[53] 2020[82]
Al-Hilal[5]
Saudi Pro League: 2023–24
King Cup: 2023–24
Saudi Super Cup: 2023
Serbia U19
UEFA European Under-19 Championship: 2013[5]
Individual
Serbian SuperLiga Team of the Season: 2012–13[167]
UEFA European Under-19 Championship Golden Player: 2013[168]
UEFA European Under-19 Championship Team of the Tournament: 2013[169]
Belgian Pro League top scorer: 2014–15[170]
EFL Championship Player of the Month: March 2018,[50] April 2018,[51] October 2019,[70] October 2021[94]
Serbian Footballer of the Year: 2018,[171] 2022, 2023
UEFA Nations League top scorer: 2018–19,[172] 2022–23[173]
Fulham Player of the Year: 2019–20,[83] 2021–22[174]
PFA Team of the Year: 2019–20 Championship,[175] 2021–22 Championship[176]
EFL Championship Golden Boot: 2019–20,[177] 2021–22[178]
PFA Fans' Player of the Year: 2021–22 Championship[179]
EFL Championship Team of the Season: 2021–22[180]
EFL Championship Player of the Season: 2021–22[181]
King Cup top scorer: 2023–24