Albert Guðmundsson(an haifeshi ranar 15 ga watan Yuni, shekarar alif dari tara da casa'in da bakwai miladiyya (1997)A.c kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan Kasar Iceland wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gefen dama da gaba na kungiyar kwallon kafar ta Genoa dake Serie A.

Albert guðmundsson
Rayuwa
Haihuwa Reykjavík (mul) Fassara, 15 ga Yuni, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Iceland
Ƴan uwa
Mahaifi Guðmundur Benediktsson
Karatu
Harsuna Icelandic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong PSV (en) Fassara2015-20186328
  Iceland men's national football team (en) Fassara2017-3710
  PSV Eindhoven2017-201800
  AZ Alkmaar (en) Fassara2018-20227417
  Genoa CFC (en) Fassara2022-8326
  ACF Fiorentina (en) Fassara16 ga Augusta, 2024-00
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 10
11
4
Nauyi 66 kg
Tsayi 177 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe