Alban Sabah (an haife shi ranar 22 ga watan Yuni 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo[1] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar rukuni ta 4 na Jamus FSV Frankfurt.[2] Yana kuma rike da shaidar zama dan kasar Jamus.

Alban Sabah
Rayuwa
Haihuwa Kpalimé, 22 ga Yuni, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Schalke 04 (en) Fassara-
  Germany national under-18 football team (en) Fassara2009-201070
FC Schalke 04 II (en) Fassara2011-2013619
  Dynamo Dresden (en) Fassara2013-2015110
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2014-
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2015-
  SV Waldhof Mannheim (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
 
Alban Sabah

An haifi Sabah a Kpalime. Ya buga wasansa na farko a Schalke 04 lokacin da ya tafi Isra'ila don wasan kungiyoyin na Europa League da kungiyar Maccabi Haifa ta Premier League inda Schalke ta ci 3-1. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "CAN 2015 : Le Togo avec Adebayor et Romao, première pour Dossevi ?" . 30 October 2014.
  2. "Sabah, Alban" (in German). kicker.de. Retrieved 29 July 2017.
  3. "Schalke debutants help see off Maccabi Haifa" . UEFA. 14 December 2011. Retrieved 2 February 2012.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Alban Sabah at fussballdaten.de (in German)
  • Alban Sabah at National-Football-Teams.com
  • Alban Sabah at Soccerway