Alagie Sosseh (an haife shi a ranar 21 ga watan Yulin shekarar 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia[1], wanda ke taka leda a kulob ɗin Vietnam Sông Lam Nghệ An.[2]

Alagie Sosseh
Rayuwa
Haihuwa Stockholm, 21 ga Yuli, 1986 (37 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hammarby Talang FF (en) Fassara2006-20084731
Hammarby Fotboll (en) Fassara2007-2008136
Hammarby IF (en) Fassara2007-2008
  Landskrona BoIS2009-20103816
AFC Eskilstuna (en) Fassara2010-2010178
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2010-
IK Sirius FK (en) Fassara2011-20133819
Fredrikstad FK (en) Fassara2013-201300
AFC Eskilstuna (en) Fassara2013-2013168
Q3640329 Fassara2013-201365
Mjøndalen IF Fotball (en) Fassara2014-2015354
Siah Jamegan F.C. (en) Fassara2015-
Øygarden Fotballklubb (en) Fassara2015-2015102
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 79 kg
Tsayi 188 cm
Alagie Sosseh

Sana'a gyara sashe

Sosseh ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Hammarby IF da Landskrona BoIS.[3] A cikin watan Disamban shekarar 2015, Sosseh ya koma kulob ɗin Siah Jamegan na Persian Gulf Pro League. [4]

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Tun daga ranar 31 ga watan Maris 2011, ya buga wasanni bakwai na duniya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia.

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Sosseh ɗan'uwan ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Sal Jobarteh.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. Alagi Dodou Matar Sosseh - Svenskfotboll.se- Player stats
  2. "SCORPIONS UNMPRESSIVE IN WC PRELIMARY – Foroyaa Newspaper" . Archived from the original on 19 November 2015. Retrieved 19 November 2015.
  3. "Så hamnade Alagie Sosseh i Ånge" . www.st.nu . Archived from the original on 5 January 2016.
  4. "Alagie Sosseh klar för Siah Jamegan" .
  5. "Assyriska FF gör klart med mittfältsmotorn Sal Jobarteh" . Assyriska FF .

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Eliteprospects profile at the Wayback Machine (archived 24 August 2012)
  • Alagie Sosseh at Soccerway
  • Alagie Sosseh at SvFF (in Swedish)