Alaeddine Abbès (an haife shi a ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar 1990) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunusiya da ke buga wa Al-Washm a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari. Ya kasance memba na kungiyar FIFA a shekarar 2007 U-17 World Cup .

Alaeddine Abbès
Rayuwa
Haihuwa Mahdia (en) Fassara, 6 ga Faburairu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Nahda (en) Fassara-
ES Zarzis (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe