Alabo Graham-Douglas
Alabo Graham- Douglas (An haifeshi ranar 8 ga watan Mayu 1939 - 2022).[1] An bashi ministan Matasa, Wasanni da Al'adu a shekarar 1989. Sannan yayi ministan Jiragen sama a lokacin mulkin General Ibrahim Babangida a shekarar 1999.[2] An sake nada shi minista ayyuka a shekarar 2000. Inda yabar aiki a shekarar 2001.
Alabo Graham-Douglas | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuli, 2000 - 30 ga Janairu, 2001 ← Ojo Maduekwe - Boma Jack (en) →
ga Yuni, 1999 - ga Yuli, 2000 - Musa Gwadabe (en) →
1990 - 1992
1989 - 1990 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Akuku-Toru, 8 Mayu 1939 | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mutuwa | 2022 | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos | ||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | civil servant (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Karatu
gyara sasheYayi makarantar sakandiran sa a Jihar Legas Da Fatakol. Ya kuma yi karatu a Acton Technical Landan. Daga shekarar 1963 zuwa 1965.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-08-11. Retrieved 2021-05-20.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-02-11. Retrieved 2021-05-20.