Akudo Oguaghamba ƴar gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan adam ne na Najeriya kuma malama.[1] Ta buga labarai kan LGBTQ- da haƙƙin jinsi.[2] Ita ce ta kafa Lafiya ta Mata da Hakkokin Daidaita WHER[3][4] kuma ta kasance shugabar kujera (Mace) na PAN-AFRICAN ILGA (International Maɗigo, Luwaɗi, Bisexual, Sauya jinsi da Intersex Association).[5][6] Oguaghamba tsohuwar ɗaliba ce ta Jami'ar Nsukka Najeriya, Nsuuka da EQUITAS - Cibiyar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Duniya kuma tana da jagoranci sama da shekaru goma sha daya da ƙwarewar gudanar da aikin.[7]

Akudo Oguaghamba
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a LGBTQ rights activist (en) Fassara da mai karantarwa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Pamela Adie". 9jafeminista (in Turanci). Retrieved 2021-06-16.
  2. "AKUDO OGUAGHAMBA". Equitas (in Turanci). Retrieved 2021-06-16.
  3. "Nigerian site invites reports of human rights abuses". NoStringsNG – Voice of LGBTQ+ Nigeria (in Turanci). 2018-04-04. Archived from the original on 2021-10-05. Retrieved 2021-06-16.
  4. Johnson, Ruby; Sanjuan, Ledys (November 16, 2017). "Stronger Together: An Activist-Funder Dialogue on Resourcing Young Feminist Organization". GrantCraft. Retrieved July 20, 2021.
  5. "Press Release: Pan Africa ILGA Hosts a Regional Conference In Kenya 2014". ILGA (in Turanci). 2014-04-07. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-16.
  6. "Why Lesbian and Bisexual Women Should Be Visible On LGBT Rights Advocacy In Nigeria - Akudo Oguaghamba". Where Love is a Crime (in Turanci). 2015-05-15. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-16.
  7. "Empowering Sexual Minority Women in Nigeria". Equitas (in Turanci). 2017-05-16. Retrieved 2021-06-16.