Ya zo na hudu a Gasar Cin Kofin Afirka na shekarar 2002, na shida a Gasar Cin Kofin Afirka ta shekarar 2003, na shida a Jeux de la Francophonie na shekarar 2005, na tara a Gasar Hadin Kan Musulunci ta shekarar 2005 kuma na shida a Gasar Cin Kofin Afirka ta shekarar 2006.[2]
Mafi kyawun tsallensa shine mita 16.18, wanda ya samu a cikin watan Fabrairu 2003 a Port Elizabeth. [1] Wannan shine rikodin na Togo.[3]