Akin Ogungbe
Akin Ogungbe[1] jarumin kasar najeriya ne mai kuma shiryawa da bada umarni a masana'antar fina finan kasar.
Akin Ogungbe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Abeokuta, 1934 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Nuwamba, 2012 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta da mai tsara fim |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.