Akassa
wani ƙauye ne a kudanci Najeriya jihar Bayelsa
Akassa, mazauna ne a iyakar kudancin Najeriya a jihar Bayelsa inda gabar kogin Nun ya hadu da Tekun Atlantika. Yana da hasken wuta wanda ya tsaya tun 1910.
Akassa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.