Akala (rapper)
Kingslee James McLean Daley (an haife shi a 1 Disamban shekarar 1983), anfi sanin sa da suna Akala, ɗan asalin Britaniya ne, mawaƙi, rapper, ɗan'jarida, mawallafi, mai rajin hakkin ɗan'adam, poet sannan kuma neman cigaban siyasa.
Akala (rapper) | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Landan, Disamba 1983 (40/41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Makaranta | Acland Burghley School (en) | ||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da rapper (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Sunan mahaifi | Akala | ||||||||||||||||||||||
Artistic movement |
UK rap (en) grime (en) | ||||||||||||||||||||||
Kayan kida | murya | ||||||||||||||||||||||
akalamusic.com |
Shi ɗan asalin garin Kentish Town, a arewacin London. A 2006, an zaɓe shi the Best Hip Hop Act a MOBO Awards.[1]