Ajike Ogunoye ya kasance babban sarki a masarautar Owo, jihar Ondo, kudu maso yammacin Najeriya, wanda ya yi sarauta tsakanin 1938 zuwa 1941. Shi dan Olagbegi Atanneye I ne kuma dan uwa ga Olowo Ajaka.[1][2][3]

Ajike Ogunoye
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo da Owo
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Olagbegi Atanneye I
Karatu
Harsuna Yarbanci
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. "News watch". books.google.co.uk. 1999. Retrieved June 28, 2015.
  2. Poynor, Robin (1991). "The anscesral arts of Owo, Nigeria". books.google.co.uk. Retrieved June 28, 2015.
  3. Ajasin, Michael Adekunle (2003). Ajasin: memoirs and memories. ISBN 9789780565930. Retrieved June 28, 2015.