Aissata Maiga (an haife ta ranar 21 ga watan Maris ɗin 1992) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ce na ƙasar Mali ga AS Police da kuma ƙungiyar ƙasa ta Mali. [1]

Aissata Maiga
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Mali
Suna Aïssata
Sunan dangi Maïga (en) Fassara
Shekarun haihuwa 21 ga Maris, 1992
Wurin haihuwa Bamako
Uwa Q106615449 Fassara
Dangi Hamchétou Maïga (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a basketball player (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya point guard (en) Fassara
Ilimi a Gulf Coast State College (en) Fassara da Troy University (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando

Tare da ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Mali, ta kasance ƴar wasan ƙarshe a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2009, ta 15 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2010, ta uku a gasar cin kofin Afrika a shekarar 2011, ta biyar a gasar cin kofin Afrika ta 2013 da kuma gasar cin kofin Afrika ta 2015. Ta lashe gasar Afirka ta 2015.

Ta shiga a cikin shekarar 2017 Women's Afrobasket. [2]

Manazarta gyara sashe